26 Aug 2026, 09:52 UTC233 views10 reactionsread 29 August 2026 ALHAMDULILLAH! LITTAFIN "TARBIYYA CIKIN HIKIMA" YA FITO A YAU! 🎉
Kullum kana jin tsoron yadda tarbiyyar yaranka za ta kasance a wannan zamanin na intanet da gurɓatattun abokai? Ka gaji da yawan tsawa, faɗa, ko duka a gida ba tare da an sami canji na dindindin ba?
Tarbiyya ba dambe ba ce, kuma ba gasar nuna ƙarfi ba ce—Fasaha ce dake buƙatar Hikima.
Yau, 25 ga watan Agusta, 2026, ƙofofin samun babban littafin nan d…
❤10
26 Aug 2026, 09:52 UTC217 views5 reactionsread 29 August 2026 Photo
Photo, posted without a caption
❤5
14 Aug 2026, 19:33 UTC606 views5 reactionsread 29 August 2026 Photo
KYAUTATA NIYYA SHINE HANYAR TSIRA
Shaykh Abdurrahman As-Si'idi Allah ya masa rahama yana cewa; "Babu wata hanyar rabauta face tsarkake niyya acikin bautar mahalicci, da kuma kokari wurin amfanar da bayinsa, duk wanda yayi dace da wannan hakika ya samu babban kaso na jindadi da tsira da rabauta".
تيسير الكريم الرحمان ٥٧٥
#Zaurenfisabilillah
Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
❤5
12 Aug 2026, 19:35 UTC648 views2 reactionsread 29 August 2026 Photo
KADA KA BARI SHAIƊAN YA MAKA BUƘULU
Shaikh Saleeh Fauzan Allah ya ƙara masa lafiya da nisan kwana yake cewa: "Da yawa acikin mutane akwai waɗanda shaiɗan yake shagaltar dasu daga faɗin *{LA ILAHA ILLALLAH}* basa faɗanta sai jifa-jifa, basa ambaton Allah da ita sai ɗan kaɗan duk da gashi cewa tana da nauyi a mizani, kalmace mai girma, amma kadanne waɗanda su ke faɗakuwa gare ta kuma su ke faɗinta su ke sabarwa harsun…
❤2
9 Aug 2026, 20:12 UTC753 views2 reactionsread 29 August 2026 Photo
*GIYACE TA SHAIDAN*
Yahaya bn Mu'az (R) yace;
"Duniya giyace ta shaidan, duk wanda ya bugu da ita zai wayi gari acikin sansanin matattu yana mai nadama atsakanin masu hasara."
صفة الصفوة(٢٩٧/٢)
#Zaurenfisabilillah
Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah
Instagram:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/
👏2
5 Aug 2026, 22:04 UTC852 views6 reactionsread 29 August 2026 Photo
MAFI GIRMAN ALAMUN NAGARTAR MACE SHINE KAMEWAR TA, SHI YA SA DUK DA YAWAN IBADAR MARYAMU YAR IMRANA ALLAH BA SHI YA FARA YABONTA DA SHI BA , DA KAMEWAR TA YA FARA.
ومريم ابنة عمرن التي أحصنت فرجها
MA'ANA MARYAMU YAR IMRANA WADDA TA KIYAYE AL'AURAR TA.
FARKON ALAMUN NAGARTAR MACE: KAMEWAR TA.
IYAYE A KULA
MASU AURE A KULA.
Dr. Usman Giade
#Zaurenfisabilillah
Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah
Facebook:
https:…
👍4❤1👏1
3 Aug 2026, 19:11 UTC778 views3 reactionsread 29 August 2026 Photo
*KADA SHAIDAN YA RUDE KU!*
Ibnul Jawzi, Allah ya yi masa rahama yana cewa:
“Kuma daga cikin ruɗin shaidan akan gama garin mutane idan sun yi zunubi, sai aka gaya musu (kuskuren su) sai kaji suna cewa: "Ubangijinmu Mai karamci ne, kuma gafararSa mai yalwa ce." [Tablis Iblis]
#basa tunawa da girman uqubarSa sai su fake da yalwar rahamarSa suyi ta sa6a maSa suna ketare iyakokinSa.
#Zaurenfisabilillah
Telegram:
ht…
👍2❤1
3 Aug 2026, 19:11 UTC641 views2 reactionsread 29 August 2026 Photo
*KA FADI GASKIA*
Ibn Kathir (Rahimahullah) yana cewa: “Idan aka tambayeka game da wani al’amari, toh ka fadi gaskiya akansa, koh da kuwa zaka cutu. Domin Allah zai sanya mafita ga waɗanda suka yi maSa ɗa'a."
[Tafsir Ibn Kathir, ayata 2 shafi na 434]
#Zaurenfisabilillah
Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah
Instagram:
https://www.instagram.com/zaurenfisabilillah/
❤1🙏1
29 Jul 2026, 19:25 UTC872 views5 reactionsread 29 August 2026 Photo
TALALA CE
Idan Allah Yayi fushi da bawa, Ya kuma yanke alaqa dashi kuma ta6ewa ta tabbata akan shi, sai Allah Yayi ta 6uda masa acikin harkokin sa.
Manzon Allah (ﷺ) ya ce:
"Idan kaga Allah (SWT) Yana bawa mutum walwala da wadata a rayuwar duniya alhali shi mai sa6a masa ne, toh talala Allah yayi mishi."
[Al musnad Imam Ahmad : 16673]
Allah Madaukaki Ya fadi acikin suratul An'am cewa:
*"Sa´an nan kuma a lõkacin d…
❤5
27 Jul 2026, 18:23 UTC747 views20 reactionsread 29 August 2026 Forwarded from @daruAhlulquranPhoto
" Godiya ta tabbata ga Allah swt ɗin da ya yaye mana baƙinciki.
Dama dai ubangijin nan namu, ai mai yawan gafara ne da kuma tausayi.
Haka ƴan Al-janna za su faɗa, bayan sun shiga Al-janna ɗin.
------------------------------------
Allah ka sanya mu cikin Aljannah, da iyayenmu da zuriyarmu duka.
❤14🙏3👏2🥰1
26 Jul 2026, 19:36 UTC785 views3 reactionsread 29 August 2026 *KADA KAYI WA MATARKA BARAZANA DA SAKI*
Shaikh Ibnu Uthaimeen Allah ya masa rahama yake cewa "Kada ka yarda ka ambata wa matarka kalmar saki, domin alokacin da mutum ya ambata wa matarsa saki (da sunan barazana) to kalmar zatayi tayi mata yawo acikin zuciyarta, zatayi ta tunanin kalmar a bacci ko farke, wanda wannan babban kuskure ne, shiyasa yana daga cikin wauta mutum ya ambata wa matarsa saki koda kuwa dan tsorat…
❤3
23 Jul 2026, 19:10 UTC869 views5 reactionsread 29 August 2026 Photo
🍃🌸
*FALALAN ZUWA SALLAN JUMA'A DA WURI*
Daga Sahabi Abi Huraira R.A
Manzon Allah (SAW) ya ce; "Idan ranar juma'a ta zo, Mala'aiku suna tsayawa akan kofar masallaci suna rubuta na farkon zuwa da mai bin shi, kwatankwacin Wanda ya yi sammako, kamar kwatankwacin Wanda ya bada sadakan Rakumi, Sannan kamar Wanda ya bada Saniya, sannan Wanda ya bada Rago, sannan (kwatankwacin Wanda) ya bada Kaza, se Wanda kamar sun bad…
👍3❤2
Showing the 12 most recent of 22 posts we hold for @Fisabilillaaah. View and reaction counts are the latest single reading for each post, not a live figure, and a recent post is still accumulating both. A view count marked ≈ was rounded by Telegram before we ever saw it — t.me prints views in full below 1,000 and to three significant figures above, so ≈1,200,000 means somewhere between 1,150,000 and 1,249,999. Unmarked counts are exact. Text is reproduced from the public post preview and truncated for length.