25 Jan 2025, 06:13 UTC754 views2 reactionsread 22 August 2026 Photo
Wannan Airdrop din ba'a kashe kosisi.
1/x
Zaku iya amfani da brave browser, kuyi creating koh hada sabon wallet a ciki.
---> kuje ' dashboard.layeredge.io '
--> Kusa ref code dinnan domin farawa : S6hbiCIl
--> Sai ku danna start
❤1👍1
Signed Abubakar Tanko
31 Dec 2024, 13:45 UTC666 viewsread 22 August 2026 Forwarded from @web3tutelagehausachannel
Hivera , shine mining din danasan nakeyi, indai zakuyi kuma karku zura jiki kuyi ta sa mishi kudi, kawai indai kukai biya daya na qara gudun mining dinku, ba sai kun qara ba, yanada risky sosai incase zaka saka mishi kudi kabi a hankali.
Mining koh airdrop ba'a gane mai kyau sai an launcher shi, hakan yasa nace kuyi, amma inma zakusa kudi, kuaa kadan ,inma hankalinka bai kwanta dashi ba, kawai kanimi referral dinka …
Signed Abubakar Tanko
19 Dec 2024, 13:24 UTC668 viewsread 22 August 2026 Ga wani sabon airdrop, kawai submitting din solana wallet dinku zakuyi.
https://airdrop.krain.ai/NKEXAB
Signed Abubakar Tanko
17 Dec 2024, 13:37 UTC654 viewsread 22 August 2026 Ku dage kuyi wannan shima, kamar Arkham ne wannan
https://yaps.kaito.ai/referral/1142285827046805505
Signed Abubakar Tanko
16 Dec 2024, 08:16 UTC540 viewsread 22 August 2026 Photo
Yanada risky gaskiya, amma zan bada shawaran mutun ya dage yayi boosting guda biyu. Saboda zasu iya guduwa ko wabi abu makamancin haka. Amma gaskiya sun burgeni da sukai tsarin da sauki, sannan sabone, gashi ansa musu hannun jari tun tanzu, sannan duka token din zasu raba
1. Ka danna " Increase capacity" sai ka biya 200 star
2. Ka danna " Hyper Mode " ka biya 200 stars domin qarawa mining dinka sauri da ninki sau bi…
Signed Abubakar Tanko
16 Dec 2024, 07:11 UTC≈1,260 views1 reactionsread 22 August 2026 Photo
Sabon mining, yau aka laucnher shi
Kawai ka shiga ta wannan link din : https://t.me/Hiverabot/app?startapp=2fe7de2b0
Sai ka danna skip, ka shiga ciki, kayi tasks din ba wahala.
Zasuyi launching February na 2025, ko kuma indai akayi mining din duka coins din, duka token din zasu rabawa mutane. Kuyi sauri kuyi.
Sannan Ton sunyi investing a cikinsu
👍1
Signed Abubakar Tanko
22 Sept 2024, 11:58 UTC883 views2 reactionsread 22 August 2026 Circle 🔥🔥🔥🔥
Indai kana yin Major, to ka tabbatar kanayin Circle, sunzo da kusan tsari ɗaya, suna bada points ɗinsu mai suna spark guda 600 idan kayi register.
Major ya kusa shiga kasuwa, a abinda ya baiyana kuma zasu bawa ƴanbaiwa kuɗi idan ka kalli tsarin su, da kuma tazarar da take tsakanin Influencer da Ɗanbaiwa ba mai yawa bace. Ana gamawa da Major, Circle ne na gaba:
https://t.me/sparkscirclebot?start=ref21976…
❤1👍1
Signed SyncForce.sats
17 Sept 2024, 09:35 UTC781 views1 reactionsread 22 August 2026 ⚡️⚡️🟠 Binance launched mini-app in Telegram!
It's called Moonbix and that's a classical miner with new pull-2-earn mechanics.
https://t.me/Binance_Moonbix_bot/start?startapp=ref_492171754&startApp=ref_492171754
Join the Moonbix Journey! Get 1000 Coins as a new player and stay tuned for exciting airdrops and special rewards from Binance!
🔜 Start Binance Moonbix now 🔙
💡You have to register in Binance and pass KYC t…
👍1
Signed SyncForce.sats
25 Aug 2024, 10:46 UTC840 views2 reactionsread 22 August 2026 Photo
Idan har izuwa yanzu baka shiga Mini-App din #Major ba tukunna, toh ga tsaruka tare da garabasa mai daɗi suna jiran ku:
75⭐️ gayyatar bonus a gare ku
200⭐️ idan kun kasance Premium telegram Major👇 👇 👇
Wayandama basu fara mining din #Major ⭐ ba, zasu iya amfani da link below 👇 domin farawa, tareda shiga group squad na #Web3Tutelage(Hausa).
https://t.me/major/start?startapp=1661875145-492171754
👍2
Signed SyncForce.sats 🦴
5 Aug 2024, 19:07 UTC869 views4 reactionsread 22 August 2026 Photo
DRFT-PARTY
Web3 Game neh da aka Kirkira akan TON Blockchain, a Telegram inda mutum zai haɗa motoci tsere, Hada NFTs da karbansu, da tsere da wasu players din...
Kar a manta da yin Drifting aha! 🚗💨
Asusun Binance Labs Fund neh suke backing nasu: Telegram Mini-App Game Airdrop Kyauta!
https://x.com/BinanceLabs/status/1820474883417280713?t=s2DfHjLVQXVNF8z_PEm64g&s=19
- Ka tattara kuma ka tara $DRFT tokens:
- Kayi c…
👍3❤1
Signed SyncForce.sats 🦴
31 Jul 2024, 09:51 UTC720 viewsread 22 August 2026 The patient dog eats the fattest bone. 🦴
https://t.me/gmdotaibot/Airdrop?startapp=a3vbdi. Simpler than Dogs.
If you don't try every day, you may lose your lucky day.
Signed Abubakar Tanko
29 Jul 2024, 00:23 UTC872 views3 reactionsread 22 August 2026 Photo
Aha! #Majors, shin kunshirya don samun Star ⭐️ Rating mai yawa?
Yanzu yana da sauƙi sosai - kawai yi ma'amala a cikin Mini- App din #Major na akalla 0.1 TON don samun maki 20,000 masu yawa!
Rating = Shine yawan adadin #MAJOR tokens din da mutum zaisama... Karkumanta!
Kuyi connecting din wallet naku- Don kusama garabasan kyautar!
https://t.me/major/start?startapp=1661875145-492171754
👍3
Signed SyncForce.sats 🦴
Showing the 12 most recent of 17 posts we hold for @web3tutelageairdrop. View and reaction counts are the latest single reading for each post, not a live figure, and a recent post is still accumulating both. A view count marked ≈ was rounded by Telegram before we ever saw it — t.me prints views in full below 1,000 and to three significant figures above, so ≈1,200,000 means somewhere between 1,150,000 and 1,249,999. Unmarked counts are exact. Text is reproduced from the public post preview and truncated for length.